Firistoci 8:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Musa ya ɗebo dukan kitsen da yake kewaye da kayan ciki, da kuma wanda ya rufe hanta, da ƙodojin, da kuma kitsensu, ya kuma ƙone su a kan bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Sai ya ɗauki dukan kitsen da yake bisa kayan ciki da matsarmama, da ƙodoji biyu da kitsensu, ya ƙone su bisa bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |