Firistoci 7:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Duk wanda ya ci kitsen dabbar da aka miƙa ta wuta ga Ubangiji, za a fid da shi daga mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Duk mutumin da ya ci kitsen dabbar da aka miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji, za a raba shi da mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |