Firistoci 6:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’an nan yă tuɓe waɗannan rigunan yă sa waɗansu, sa’an nan yă ɗauki tokar yă kai waje da sansani zuwa inda yake da tsabta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Firist ɗin kuma zai tuɓe rigunansa, ya sa waɗansu, sa'an nan ya kwashe tokar ya kai bayan zango ya zuba a wani wuri mai tsabta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |