Firistoci 5:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 zai kuma yayyafa jinin hadaya don zunubin a gefen bagade; a tsiyaye sauran jinin kuma a gindin bagade. Hadaya ce ta zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Zai yayyafa jinin hadaya don laifi a gefen bagaden, sauran jinin kuwa zai tsiyaye a gindin bagade, gama hadaya ce don laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |