Firistoci 5:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 kuma don zunubin da ya yi, dole yă kawo wa Ubangiji tunkiya ko akuya daga garke kamar hadaya don zunubi; firist kuwa zai yi kafara dominsa da kuma domin zunubinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ya kuma kawo hadaya ga Ubangiji don laifin da ya yi. Sai ya kawo 'yar tunkiya ko akuya domin hadaya don zunubi. Firist zai yi kafara don laifin mutumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |