Firistoci 5:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 “In mutum ya yi zunubi, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, ko da yake bai sani ba, shi mai laifi ne. Za a kuwa nemi hakki daga gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Idan wani ya yi laifi, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, laifi ya kama shi ko da bai sani ba. Alhakin laifin yana kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |