Firistoci 5:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Firist zai miƙa ɗayan matsayin hadaya ta ƙonawa bisa ga yadda aka tsara, yă kuma yi kafara dominsa saboda zunubin da ya yi, za a kuwa gafarta masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sa'an nan zai miƙa ta biyun don hadaya ta ƙonawa bisa ga yadda aka ƙayyade. Firist ɗin zai yi kafara saboda laifin da mutumin ya yi, za a kuwa gafarta masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |