Firistoci 4:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Zai ƙone dukan kitse a kan bagade kamar yadda ya ƙone kitsen hadaya ta salama. Ta haka firist zai yi kafara saboda zunubin mutumin, za a kuwa gafarta masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Firist ɗin zai ƙona kitsen duka a bisa bagaden kamar yadda akan yi da kitsen hadaya ta salama, ta haka firist zai yi kafara domin zunubin shugaban, za a kuwa gafarta masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |