Firistoci 4:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Zai tsoma yatsarsa cikin jini yă kuma yayyafa shi a gaban Ubangiji sau bakwai a gaban labule. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Sa'an nan ya tsoma yatsansa a cikin jinin ya yayyafa shi sau bakwai a gaban Ubangiji, a gaban labulen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |