Firistoci 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Zai ɗibiya hannu a kan hadayarsa, yă yanka shi a gaban Tentin Sujada. Sa’an nan ’ya’yan Haruna maza za su yayyafa jinin dabbar a kowane gefe na bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Zai ɗibiya hannunsa a kan kan hadayarsa, ya yanka a gaban alfarwa ta sujada. 'Ya'yan Haruna, maza kuwa, za su yayyafa wa bagaden jinin kewaye da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |