Firistoci 27:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 “ ‘Ushirin kome daga gona, ko hatsi daga ƙasa, ko ’ya’yan itatuwa daga itatuwa, na Ubangiji ne, mai tsarki ne ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Dukan ushirin amfanin ƙasar, ko na hatsi ne, ko na 'ya'yan itatuwa ne, na Ubangiji ne, gama tsattsarka ne ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |