Firistoci 26:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 “ ‘Zan dube ku da idon rahama, in kuma sa ku riɓaɓɓanya ku kuma ƙaru, zan kiyaye alkawarina da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Zan dube ku da idon rahama, in sa muku albarka, in riɓaɓɓanya ku. Zan tabbatar muku da alkawarina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |