Firistoci 26:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Sa’an nan ƙasar za tă ji daɗin hutun shekarun Asabbacinta, a dukan lokutan da take kango, ku kuwa kuna a ƙasar abokan gābanku, sa’an nan ƙasar za tă huta ta ji daɗin asabbatanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Sa'an nan ƙasar za ta ji daɗin hutunta muddin tana zaune kango. Sa'ad da kuke a ƙasar maƙiyanku, ƙasar za ta huta, taji daɗin hutunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |