Firistoci 26:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 “ ‘In bayan dukan wannan, ba ku saurare ni ba, zan hukunta ku saboda zunubanku har sau bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 “Amma idan duk da haka ba ku kasa kunne gare ni ba, sai in tsananta hukuncinku har sau bakwai saboda zunubanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |