Firistoci 24:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 A shirya su jeri biyu, guda shida a kowane jeri a kan teburin da aka yi da zinariya zalla, a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 A ajiye su bisa tebur na zinariya tsantsa jeri biyu, shida a kowane jeri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Za mu tanada burodin da ake ajiye a kan tebur; za mu ba da hadayun hatsi da hadayun ƙonawa na kullum; za mu ba da hadayun Asabbatai, da na bukukkuwan Sabon Wata da na bukukkuwan da aka ƙayyade; za mu ba da hadayu masu tsarki; za mu ba da hadayun zunubi don a yi kafara domin Isra’ila; mu kuma ba da abubuwan da ake bukata dukan domin ayyukan gidan Allahnmu.