Firistoci 23:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 A rana ta goma sha biyar na wannan wata, za a fara Bikin Burodi Marar Yisti na Ubangiji. Za ku yi kwana bakwai kuna cin burodi marar yisti. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sa'an nan kuma sha biyar ga watan za a yi bikin idin abinci marar yisti na Ubangiji. Za su ci abinci marar yisti har kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |