Firistoci 21:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 An ɗauke su da tsarki, domin suna miƙa abincin Allahnku. An ɗauka su masu tsarki gama Ni Ubangiji, mai tsarki ne, Ni wanda ya mai da ku masu tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Dole jama'a su gan su da tsarki, gama suna miƙa hadaya ta ci gare ni. Ni ne Ubangiji, ni mai tsarki ne, na kuwa tsarkake mutanena. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |