Firistoci 20:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 “ ‘In mutum ya kwana da bābarsa, ya ƙasƙantar da kawunsa ke nan. Hakkin zai kasance a kansu, za su mutu babu ’ya’ya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Idan kuma mutum ya kwana da matar kawunsa, ya ƙasƙantar da kawunsa, sai su ɗauki alhakin laifinsu, za su mutu ba haihuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |