Firistoci 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sauran hadaya ta garin za tă zama ta Haruna da ’ya’yansa; sashe mafi tsarki ne na hadayun da aka yi ga Ubangiji ta wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ragowar hadayar garin zai zama na Haruna da 'ya'yansa maza, gama hadayar ƙonawa ce mafi tsarki ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |