Firistoci 17:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Firist zai yayyafa jinin a bagaden Ubangiji, a ƙofar Tentin Sujada, yă kuma ƙone kitsen kamar ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sai firist ya yayyafa jinin a kan bagaden Ubangiji a ƙofar alfarwa ta sujada. Zai ƙone kitsen don ya ba da ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |