Firistoci 17:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 “ ‘Duk wani mutumin Isra’ila ko baƙon da yake zama a cikinku wanda ya ji wa wani dabba ko tsuntsu wanda ake ci ciwo, dole yă tsiyaye jinin yă rufe shi da ƙasa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Idan kowane Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu ya tafi farauta, ya kama nama, ko tsuntsu da ake ci, sai ya zub da jininsa, ya rufe da ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |