Firistoci 17:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Saboda haka na ce wa Isra’ilawa, “Babu waninku da zai ci jini, babu wani baƙon da yake zama a cikinku da zai ci jini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Saboda haka Ubangiji ya faɗa wa mutanen Isra'ila, cewa, kada wani daga cikinsu, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu, ya ci jini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |