Firistoci 16:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Zai ɗibi jinin bijimin da yatsarsa yă yayyafa a gaban murfin kafarar; sa’an nan yă yayyafa jinin da yatsarsa sau bakwai a gaban murfin kafarar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sai ya ɗibi jinin bijimin, ya yayyafa da yatsansa a gefen gabas na murfin, zai kuma yayyafa jinin a gaban murfin sau bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |