Firistoci 16:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Zai sa turaren a wuta a gaban Ubangiji, hayaƙin turaren kuwa zai rufe murfin kafarar a bisa Akwatin Alkawari, don kada yă mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Zai zuba turaren a wuta a gaban Ubangiji, domin hayaƙi ya tunnuke ya rufe murfi wanda yake a kan akwatin alkawari, don kada ya mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |