Firistoci 16:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ubangiji ya yi magana da Musa bayan mutuwar ’ya’yan Haruna biyu maza waɗanda suka mutu sa’ad da suka kusaci Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Sai Ubangiji ya yi magana da Musa bayan rasuwar 'ya'yan Haruna, maza biyu, sa'ad da suka hura wuta marar tsarki a gaban Ubangiji, suka mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |