Firistoci 15:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Firist zai miƙa ɗaya saboda hadaya don zunubi, ɗayan kuma don hadaya ta ƙonawa. Ta haka zai yi kafara dominta a gaban Ubangiji saboda ƙazantar ɗigarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Firist ɗin zai miƙa ɗaya hadaya don zunubi, ɗayan kuma don hadaya ta ƙonawa. Firist zai yi kafara dominta a gaban Ubangiji saboda rashin tsarkinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |