Firistoci 15:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 “ ‘In namiji ya kwana da ita, al’adarta kuwa ta taɓa shi, zai ƙazantu na kwana bakwai; duk kuma gadon da ya kwanta a kai, zai ƙazantu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Idan kuma wani ya kwana da ita, rashin tsarkinta zai shafe shi. Zai zama marar tsarki har kwana bakwai. Kowane gado da ya kwanta a kai zai ƙazantu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |