Firistoci 15:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 “ ‘Duk wanda mai ɗiga ya taɓa ba tare da ya wanke hannuwansa da ruwa ba, dole yă wanke rigunansa yă kuma yi wanka, zai kuma ƙazantu har yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Duk wanda kuma mai ɗigar ya taɓa da hannunsa da bai wanke ba, sai wanda aka taɓa ɗin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |