Firistoci 14:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sauran man a tafin hannunsa firist zai sa a kan wanda za a tsabtaccen ya kuma yi kafara dominsa a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sauran man kuma da ya ragu cikin tafin hannunsa, firist ɗin zai shafa a kan wanda za a tsarkake. Firist zai yi kafara dominsa gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |