Firistoci 14:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Firist ɗin zai ɗiba jinin hadaya don laifin ya zuba a leɓatun kunnen dama na wanda za a tsabtacce, a babbar yatsar hannunsa na dama a kuma a babbar yatsar ƙafa damansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Firist zai ɗibi jinin hadaya don laifi ya shafa a leɓatun kunnen dama, da bisa babban yatsan hannun dama, da na ƙafar dama na wanda za a tsarkake ɗin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |