Firistoci 14:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 “Sa’ad da firist zai ɗauki ɗaya daga cikin ragunan ya kuma miƙa shi kamar hadaya don laifi, tare da moɗan mai; zai kaɗa su a gaban Ubangiji kamar hadaya kaɗawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Firist ɗin zai ɗauki ɗan rago ɗaya ya miƙa shi hadaya don diyyar laifi, da rabin moɗa na mai, ya miƙa su don hadaya ta kaɗawa ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |