Firistoci 13:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 in kuma cutar a cikin rigar, ko fatar, ko kayan saƙan kore-kore ne, ko ja-ja, to, cutar fatar jiki da ake samu a riguna ce mai yaɗuwa, kuma dole a nuna wa firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki49 idan cutar ta zama kore-kore, ko jaja-jaja a rigar, ko a fatar, ko a tariyar zaren, ko a waɗarin, ko a kan abin da aka yi da fata, wannan cuta kuturta ce, sai a nuna wa firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |