Firistoci 12:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 In ta haifi ’ya ta mace ce, makoni biyu macen za tă ƙazantu kamar yadda takan kasance a lokacin al’adarta. Sa’an nan dole tă jira kwana sittin don a tsabtacce ta daga zub da jininta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Amma idan 'ya mace ce ta haifa, za ta zama marar tsarki mako biyu kamar a kwanakin hailarta. Za ta ci gaba da zama cikin jinin har kwana sittin da shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |