Firistoci 12:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Faɗa wa Isra’ilawa, ‘Macen da ta yi ciki ta kuma haihu ɗa namiji za tă ƙazantu kwana bakwai, kamar yadda takan ƙazantu a lokacin al’adarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Idan mace ta yi ciki, ta haifi ɗa namiji, to, za ta zama marar tsarki har kwana bakwai, kamar cikin kwanakin hailarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |