Firistoci 10:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Ku ci shi a tsattsarkan wuri, gama rabonka ne da na ’ya’yanka daga cikin hadayun da akan ƙone da wuta ga Ubangiji; gama haka aka umarce ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Za ku ci shi a wuri mai tsarki gama naka rabo ke nan da na 'ya'yanka maza daga cikin hadayun da akan ƙone da wuta ga Ubangiji, gama haka Ubangiji ya umarce ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |