Filibbiyawa 4:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Duk abin da kuka koya ko kuka karɓa ko kuka ji daga wurina, ko kuka gani a cikina, ku yi aiki da shi. Allah na salama kuma zai kasance tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Abin da kuka koya, kuka yi na'am da shi, abin kuma da kuka ji kuka gani a gare ni, sai ku aikata. Ta haka Allah mai zartar da salama zai kasance tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |