Filibbiyawa 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Aka kuma same shi a kamannin mutum, ya ƙasƙantar da kansa ya kuma zama mai biyayya wadda ta kai shi har mutuwa, mutuwar ma ta gicciye! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Da ya bayyana da siffar mutum, sai ya ƙasƙantar da kansa ta wurin yin biyayya, har wadda ta kai shi ga mutuwa, mutuwar ma ta gicciye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |