Filemon 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙaunarka ta sa ni farin ciki ƙwarai ta kuma ƙarfafa ni, domin kai, ɗan’uwa, ka wartsake zukatan tsarkaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Na yi farin ciki ƙwarai, zuciyata kuma ta ƙarfafa saboda ƙaunar da kake yi, yă kai 'dan'uwana, domin zukatan tsarkaka sun wartsake ta dalilinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |