Farawa 9:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Game da jinin ranka kuwa lalle zan bukaci lissafi. Zan bukaci lissafi daga kowane dabba. kuma daga kowane mutum, shi ma zan bukaci lissafi game da ran ɗan’uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Idan wani ya kashe ka zan hukunta shi da mutuwa. Zan kashe dabbar da za ta kashe ka, zan hukunta duk wanda ya kashe mutum ɗan'uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |