Farawa 9:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Allah ya kuma ce, “Wannan ita ce alamar alkawarin da na yi tsakanina da ku, da kowace halitta tare da ku; alkawari na dukan zamanai masu zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Allah ya ce, “Wannan ita ce alamar alkawarin da yake tsakanina da ku, da kowane mai rai da yake tare da ku, har dukan zamanai masu zuwa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |