Farawa 9:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 da kowace halitta mai rai wadda ta kasance tare da kai; wato, tsuntsaye da dabbobin gida da kuma dukan namun jeji, duk dai iyakar abin da ya fita daga jirgin; wato, kowane mai rai na duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 da kowane mai rai da yake tare da ku, da tsuntsaye, da dabbobin gida da na jeji, duk dai iyakar abin da ya fita daga jirgin, kowane mai rai na duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |