15 Sa’an nan Allah ya ce wa Nuhu,
15 Sa'an nan sai Allah ya ce wa Nuhu,
A ran ashirin da bakwai ga wata na biyu, ƙasa ta bushe ƙaƙaf.
“Fito daga jirgin, kai da matarka da ’ya’yanka maza da matansu.
A dā Allah ya yi wa kakanni-kakanninmu magana ta bakin annabawa a lokuta dabam-dabam da kuma a hanyoyi iri-iri,