Farawa 7:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ruwa ya ƙaru ƙwarai a duniya, ya kuma rufe dukan duwatsu masu tsawo a ƙarƙashin sammai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ruwa kuwa ya bunƙasa ainun a bisa duniya, har ya rufe kawunan dukan duwatsu masu tsayi da yake ƙarƙashin sammai duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |