Farawa 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Saboda haka Ubangiji ya ce, “Zan kawar da mutum, da dabbobi, da halittu masu rarrafe a ƙasa da kuma tsuntsayen sama waɗanda na halitta, daga doron ƙasa, saboda na damu da na yi su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sai Ubangiji ya ce, “Zan shafe mutum daga duniya, mutum da dabba, da masu rarrafe, da tsuntsayen sararin sama, gama na damu da na halicce su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |