Farawa 6:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Biyu na kowane irin tsuntsu, kowace irin dabba da kuma kowace irin halitta mai rarrafe a ƙasa, za su zo wurinka domin a bar su da rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Tsuntsaye bisa ga irinsu, dabbobi bisa ga irinsu, da kowane irin mai rarrafe a ƙasa bisa ga irinsa, biyu biyu na kowane iri za su shiga tare da kai, su rayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |