Farawa 6:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Za ka shigar da biyu na dukan halittu masu rai, namiji da ta mace a cikin jirgin, domin su rayu tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Daga kowane irin mai rai kuma za ka shigar da biyu biyu a cikin jirgin, domin su rayu tare da kai, amma su kasance namiji da ta mace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |