5 “Simeyon da Lawi ’yan’uwa ne, takubansu makamai ne na tā da hankali.
5 “Saminu da Lawi 'yan'uwa ne, Suka mori takubansu cikin ta da hankali.
Wanda yake ragwanci a aikinsa ɗan’uwa ne ga wanda yakan lalatar da abubuwa.
Shemuyel ɗan Ammihud, daga kabilar Simeyon
Haka Isra’ilawa suka ba wa Lawiyawa waɗannan garuruwa da wuraren kiwo masu kyau, yadda Ubangiji ya umarta ta wurin Musa.
Simeyon zai sami rabo; zai yi iyaka da yankin Benyamin daga gabas zuwa yamma.
daga kabilar Simeyon mutum 12,000, daga kabilar Lawi mutum 12,000, daga kabilar Issakar mutum 12,000,