Farawa 48:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Yanzu fa idanun Isra’ila sun fara rasa ƙarfi saboda tsufa, har ba ya iya gani sosai. Saboda haka Yusuf ya kawo ’ya’yansa maza kusa da shi, sai mahaifinsa ya sumbace su ya rungume su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Yanzu fa, idanun Isra'ila sun dushe saboda yawan shekaru, har ba ya iya gani. Sai Yusufu ya kawo su kusa da shi, ya sumbace su ya rungume su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |