Farawa 47:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Ta haka Yusuf ya saya wa Fir’auna ƙasar Masar duka, gama Masarawa duka sun sayar da gonakinsu, saboda yunwa ta tsananta musu. Ƙasar ta zama mallakar Fir’auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ta haka Yusufu ya saya wa Fir'auna ƙasar Masar duka, gama Masarawa duka sun sayar da saurukansu, saboda yunwa ta tsananta musu. Ƙasar ta zama halaliyar Fir'auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |