Farawa 46:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Isra’ila maza (Yaƙub da zuriyarsa) waɗanda suka tafi Masar, Ruben ɗan farin Yaƙub. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Waɗannan su ne sunayen 'ya'ya maza na Isra'ila, wato Yakubu, waɗanda suka iso Masar. Ra'ubainu, ɗan farin Yakubu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |